Baƙi 'yan Afganistan da ke a Qom da sauran biranen Iran da ma wadanda sukai tafiyayya domin halartar jana’izar tare da 'yan'uwansu na Iran, su bayya a babban titin Annabi (S.A.W) a jana'izar tarihi na gawar jagora shahidin juyin juya halin Musulunci a ranar Talata (7 ga Yuli). Waɗannan hotuna suna nuna kasancewar wasu daga cikin baƙi 'yan Afganistan na unguwar Shahr-e Qa'im na Qom, waɗanda suka zo taron da ƙafa daga ƙofar gidansu, kuma tare da kasancewarsu na kud da kud, sun nuna soyayya mai zurfi ga Imam Shahidin al'umma da tsarin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Hoto: Mohammad Mahdi Naseri
Your Comment